تمت تصفية أكثر من 200,000,000 دولار من المراكز الطويلة في سوق العملات الرقمية خلال أقل من 60 دقيقة، حيث تراجع سعر البيتكوين بسرعة إلى 76,930 دولار! 📉⚡
ما الذي يعنيه ذلك للمتداولين: 1️⃣ تزداد التقلبات حاليًا وتعمل على التخلص من المتداولين الذين لديهم رافعة مالية مفرطة 2️⃣ انتبه إلى مستويات الدعم الرئيسية قبل اتخاذ مراكز شراء طويلة بشكل عدواني 3️⃣ إدارة المخاطر ضرورية الآن—لا تتداول دون وضع وقف خسارة (Stop-Loss)!
هل تشتري هذا الهبوط أم تنتظر تأكيدًا إضافيًا؟ أخبرني أدناه! 👇
جيمس هويلز فقد 8000 بيتكوين لأنه تخلص من قرص صلب الكثيرون يفقدون أموالهم بسبب نسيان كلمات المرور، أو الوقوع في الاحتيال، أو عدم نسخ محافظهم احتياطيًا
جيمس هويلز فقد 8000 بيتكوين 😔 لأنه ألقى قرصه الصلب الكثيرون أيضًا يفقدون أموالهم بسبب نسيان كلمات المرور أو الانخداع في الاحتيالات أو عدم عمل نسخ احتياطية للمحافظ
احمِ نفسك
قم دائمًا بعمل نسخ احتياطية لمفاتيح محافظك بشكل آمن
لا تشارك عبارة البذور الخاصة بك
خزن النسخ الاحتياطية في وضع عدم الاتصال في أكثر من مكان آمن
احمِ نفسك
قم بعمل نسخ احتياطية لمفاتيح محافظك في مكان آمن
لا تفصح أبدًا عن عبارة البذور لأي شخص
قم بتخزين النسخ الاحتياطية لديك في أكثر من مكان آمن
فقط 21 مليون بيتكوين ستوجد على الإطلاق وملايين منها قد فُقدت إلى الأبد مع تزايد الطلب وثبات العرض، تقول الاقتصاديات الأساسية إن السعر يجب أن يرتفع
بيتكوين جودا 21 مليون ني كاوي زو تا با كا ساني با كا موليون داغا سكي نون سن با سي هار ابادا تاري با بوكاد دا كا كاروا دا كا كايا ددن عدادي، إيلومين تاتالين أزرقي نا أسالي يا سي فاراشي دولي هاو سمانا
كلما فهمت هذا مبكرًا، كلما كانت مستقبلك المالي أفضل تون دا ووري كا فاهيمشي هكا مافا كا ماكور كودينكا زاتا كاساني
Why People Still Accumulate BTC? Me yasa mutane ke tara BTC har yanzu?
Many believe Bitcoin is already too expensive, but the truth isit’s still in the early stages of adoption Governments, big companies, and even ordinary people are quietly stacking BTC for the long term.
Wasu na ganin BTC ya yi tsada sosai, amma gaskiyar magana har yanzu yana matakin farko na karɓuwa. Gwamnatoci, manyan kamfanoni, har da talakawa suna ta tara BTC a ɓoye don ajiyar dogon lokaci
Remember, they’re not just buying for today… they’re buying for the future. Ka tuna, ba yau kawai suke siya ba… suna siya ne domin nan gaba
Ana yawan cewa BTC yana da daraja ne saboda yana da iyaka Amma me hakan ke nufi a zahiri?
📌 Ga dalilan da yasa ƙarancin BTC ke ƙara darajarsa
Total supply ɗin BTC 21 million ne kawai ba za a ƙara mint ba #BTC Wannan yana nufin babu ƙarin #BTC da zai shigo duniya, unlike fiye da 99% na sauran altcoins.
An kiyasta #BTC 3.7 million sun ɓace har abada Kamar labarin James Howells da ya jefa 8,000 BTC a bola kamar haka BTC ke ɓacewa Supply na raguwa fiye da yadda aka zata.
Whales da institutional investors suna tara #BTC a boye Hakan yana ƙara rage yawan da ke yawo a kasuwa, kuma yana ɗaga farashi a lokaci mai zuwa
📉 Yawan BTC yana ƙaruwa? A a! 📈 Amma buƙatar #BTC tana ƙaruwa kullum.
Ka rika tara BTC kamar yadda kake tara zinariya Kadan kadan nan gaba zakayi godiya
Duk da cewa muna da dubban coins a crypto, akwai dalilai masu ƙarfi da yasa manyan masu saka jari (whales), bankuna, da mutane da dama ke ci gaba da tara Bitcoin (BTC) har yanzu #BTC
Ga dalilai 3 masu ƙarfi
BTC yana da iyaka 21 million kawai za a taba samu! Babu minting forever kamar yadda ake yi da wasu coins. Wannan na nufin supply na ƙarewa ne
BTC shine farkon cryptocurrency kuma shine ginshiki Kamar yadda zinariya take da daraja a wajen kudi haka BTC yake a crypto.
Yana da karbuwa a duniya Kusan dukkan manyan kamfanoni da kasuwanni suna karɓar BTC. Ana amfani da shi don ajiyar kudi, ba kawai trading ba.