Don t lose your crypto like James Howells!
A British man, James Howells, accidentally threw away a hard drive containing 8,000 BTC in 2013
Today, that’s over $950 million gone forever! 😢
Wannan labari yana koya mana darasi mai muhimmanci sosai
Yadda zaka kare kanka daga irin wannan asara
Always back up your wallet phrases in a safe place
Ajiye passphrase ɗinka a wuri mai aminci kar ka barshi a waya ko email
Never share your wallet info with anyone even a friend
Babu amintaccen mutum a crypto Idan ka faɗa ka rasa!
Use hardware wallets or trusted apps only
Ka guji shady apps sukan saci tokens ko fake airdrops ne
Don’t be careless. Treat your crypto like gold
Kamar yadda zaka kula da zinari, haka zaka kula da crypto
Crypto ba ya yafe kuskure. Ku zama masu wayo ku koyi daga kuskuren wasu
#BitcoinSPACDeal #Binance