Even after 16 years, Bitcoin remains the most trusted and valuable cryptocurrency
Its supply is limited to only 21 million coins and millions are already lost forever
Ko bayan shekaru 16 Bitcoin har yanzu shine crypto mafi daraja da amincewa
Jimlar sa ba ta wuce miliyan 21 ba kuma an riga an rasa miliyoyi daga cikinsa har abada
That scarcity makes every BTC more valuable over time
This is why investors, institutions, and even countries are still buying and holding it
Wannan ƙarancin yana ƙara darajar kowanne BTC da lokaci ke tafiya
Shi yasa masu saka jari manyan kamfanoni har ma da ƙasashe har yanzu suna saye suna ajiye BTC
Are you stacking yours? 🤭
Shin kai kana tarawa? 🤭