Rashin BTC yana ƙara darajarsa ga dalilai

Ana yawan cewa BTC yana da daraja ne saboda yana da iyaka
Amma me hakan ke nufi a zahiri?

📌 Ga dalilan da yasa ƙarancin BTC ke ƙara darajarsa

Total supply ɗin BTC 21 million ne kawai ba za a ƙara mint ba #BTC
Wannan yana nufin babu ƙarin #BTC da zai shigo duniya, unlike fiye da 99% na sauran altcoins.

An kiyasta #BTC 3.7 million sun ɓace har abada
Kamar labarin James Howells da ya jefa 8,000 BTC a bola kamar haka BTC ke ɓacewa Supply na raguwa fiye da yadda aka zata.

Whales da institutional investors suna tara #BTC a boye
Hakan yana ƙara rage yawan da ke yawo a kasuwa, kuma yana ɗaga farashi a lokaci mai zuwa

📉 Yawan BTC yana ƙaruwa? A a!
📈 Amma buƙatar #BTC tana ƙaruwa kullum.

Ka rika tara BTC kamar yadda kake tara zinariya Kadan kadan nan gaba zakayi godiya