Why People Still Accumulate BTC? Me yasa mutane ke tara BTC har yanzu?
Many believe Bitcoin is already too expensive, but the truth isit’s still in the early stages of adoption Governments, big companies, and even ordinary people are quietly stacking BTC for the long term.
Wasu na ganin BTC ya yi tsada sosai, amma gaskiyar magana har yanzu yana matakin farko na karɓuwa. Gwamnatoci, manyan kamfanoni, har da talakawa suna ta tara BTC a ɓoye don ajiyar dogon lokaci
Remember, they’re not just buying for today… they’re buying for the future. Ka tuna, ba yau kawai suke siya ba… suna siya ne domin nan gaba
Ana yawan cewa BTC yana da daraja ne saboda yana da iyaka Amma me hakan ke nufi a zahiri?
📌 Ga dalilan da yasa ƙarancin BTC ke ƙara darajarsa
Total supply ɗin BTC 21 million ne kawai ba za a ƙara mint ba #BTC Wannan yana nufin babu ƙarin #BTC da zai shigo duniya, unlike fiye da 99% na sauran altcoins.
An kiyasta #BTC 3.7 million sun ɓace har abada Kamar labarin James Howells da ya jefa 8,000 BTC a bola kamar haka BTC ke ɓacewa Supply na raguwa fiye da yadda aka zata.
Whales da institutional investors suna tara #BTC a boye Hakan yana ƙara rage yawan da ke yawo a kasuwa, kuma yana ɗaga farashi a lokaci mai zuwa
📉 Yawan BTC yana ƙaruwa? A a! 📈 Amma buƙatar #BTC tana ƙaruwa kullum.
Ka rika tara BTC kamar yadda kake tara zinariya Kadan kadan nan gaba zakayi godiya