Why People Still Accumulate BTC?
Me yasa mutane ke tara BTC har yanzu?

Many believe Bitcoin is already too expensive, but the truth isit’s still in the early stages of adoption
Governments, big companies, and even ordinary people are quietly stacking BTC for the long term.

Wasu na ganin BTC ya yi tsada sosai, amma gaskiyar magana har yanzu yana matakin farko na karɓuwa.
Gwamnatoci, manyan kamfanoni, har da talakawa suna ta tara BTC a ɓoye don ajiyar dogon lokaci

Remember, they’re not just buying for today… they’re buying for the future.
Ka tuna, ba yau kawai suke siya ba… suna siya ne domin nan gaba

#CryptoIn401k #Binance