A matsayinka na mai neman ƙwarewa a trading, duk inda ka tarar da ƙwararrun traders na crypto ko forex koyaushe zasu dinga bayyana maka cewa yawan jarinka ba shine zai baka nasara a kasuwa ba, kawai abinda kake buƙata shine ƙwarewa saboda haka zakaga suna baka shawarar cewa komai yawan jarinka ka ware 10% daga ciki ka dinga shiga trading dashi,misali yawan jarinka $1000 ne to sai ka ware $100 ka sanyawa token ka shiga kasuwa da ita.

wani zai tambaya to meye hikimar yin hakan?

zan ɗora da wannan amsa idan na samu lokaci.