$BTC Ko da dai $NOT baya jin analysis hakan bai hana ni leqawa Trading view ba domin yen zane zane na da na saba akai akai, cikin haka kuwa na hango wani ƙasurgumin bango da analyst ke kira da PARABOLIC block, na duba a 1h, 4h har 6h duk yayi shaping na wannan parabolic din kamar yanda kuke gani a cikin hoton, saboda haka trade with caution. Wannan shawara ce kyauta
#altcoins #BlackRock #MicroStrategy #btc70k #Notcoin👀🔥