Binance Square
LIVE
LIVE
Faruk Abubakar
Bullish
--149.9k views
Idan kana da jarin $100 a shawarce ka ɗauki wannan strategy da nake aiki dashi kuma manyan traders a duniya na crypto da forex irinsa ne dai suke ta faɗa mana koyaushe. a yayin shigarka kasuwa da farko ka ɗauki $10 ka shiga da ita sannan idan kana buƙatar sake shiga wani coin alhali kana riƙe da na farko ka sake shiga da $9 amma kayi lissafin ribar nawa kake da buƙata misali da ace da farko coin ɗaya kake riƙe dashi amma tunda yanzu sun zama guda 2 to sai ka rage ribar da kake nema a wajan na farko,misali da farko kana da niyyar ka nemi ribar 10% a coin na farko,amma yanzu tunda ka sake shiga kasuwa da ƙarin jari to sai ka nemi 13.3% a waɗannan coin guda 2 daka siya kaga kenan capital dinka ya ƙaru a kasuwa amma kuma kana ƙara matso da riba kusa dakai.* *sai ka rage ka nemi ribar 13.3% akan dukkansu,* *kenan idan ka raba 13.3% gida 2 kowanne coin kana buƙatar ya kawo maka ribar 6.6% *to sai kayi lissafi yanzu kuɗinka ya zama $19 a cikin kasuwa to idan har waɗannan coins 2 suka kawo maka jimillar ribar 13.3% idan ka tara $19 daka shiga kasuwa da ita da kuma ribar da zaka iya samu kana da $21.53.✅. a taƙaice idan ka iya analysis ɗin kasuwa da $19 kana iya samun ribar $2.53 kullum. wanna strategy za ka iya anfani da bisa duk yadda jarin ka yake🤔. kasuwar crypto Yana da yawan ilimi, ƙwarewa da strategy kake da buƙata ba yawan jarinka ba, matuƙar ka rasa 2 daga cikin wannan kawai karka bari ayi liquidity da kuɗaɗenka a wannan kasuwa. wannan kaɗanne daga irin strategy trading plan da manyan traders a duniya suke aiki dashi,amma ba dole sai kayi aiki da strategy irin nawa ko nasu ba abinda kawai ake buƙata kaima ya zama kana da irin naka strategy sannan kana ƙoƙarin gina shi tare da aiki dashi domin samun nasara a kasuwa.

Idan kana da jarin $100 a shawarce ka ɗauki wannan strategy da nake aiki dashi kuma manyan traders a duniya na crypto da forex irinsa ne dai suke ta faɗa mana koyaushe.

a yayin shigarka kasuwa da farko ka ɗauki $10 ka shiga da ita sannan idan kana buƙatar sake shiga wani coin alhali kana riƙe da na farko ka sake shiga da $9 amma kayi lissafin ribar nawa kake da buƙata misali da ace da farko coin ɗaya kake riƙe dashi amma tunda yanzu sun zama guda 2 to sai ka rage ribar da kake nema a wajan na farko,misali da farko kana da niyyar ka nemi ribar 10% a coin na farko,amma yanzu tunda ka sake shiga kasuwa da ƙarin jari to sai ka nemi 13.3% a waɗannan coin guda 2 daka siya kaga kenan capital dinka ya ƙaru a kasuwa amma kuma kana ƙara matso da riba kusa dakai.*

*sai ka rage ka nemi ribar 13.3% akan dukkansu,* *kenan idan ka raba 13.3% gida 2 kowanne coin kana buƙatar ya kawo maka ribar 6.6% *to sai kayi lissafi yanzu kuɗinka ya zama $19 a cikin kasuwa to idan har waɗannan coins 2 suka kawo maka jimillar ribar 13.3% idan ka tara $19 daka shiga kasuwa da ita da kuma ribar da zaka iya samu kana da $21.53.✅.

a taƙaice idan ka iya analysis ɗin kasuwa da $19 kana iya samun ribar $2.53 kullum. wanna strategy za ka iya anfani da bisa duk yadda jarin ka yake🤔.

kasuwar crypto Yana da yawan ilimi, ƙwarewa da strategy kake da buƙata ba yawan jarinka ba, matuƙar ka rasa 2 daga cikin wannan kawai karka bari ayi liquidity da kuɗaɗenka a wannan kasuwa.

wannan kaɗanne daga irin strategy trading plan da manyan traders a duniya suke aiki dashi,amma ba dole sai kayi aiki da strategy irin nawa ko nasu ba abinda kawai ake buƙata kaima ya zama kana da irin naka strategy sannan kana ƙoƙarin gina shi tare da aiki dashi domin samun nasara a kasuwa.

Disclaimer: Includes third-party opinions. No financial advice. See T&Cs.
0
Replies 68
Explore Content For You
Sign up now for a chance to earn 100 USDT in rewards!
or
Sign up as an entity
or
Log In
Relevant Creator
LIVE
@Farukabubakar

Explore More From Creator

--
Sitemap
Cookie Preferences
Platform T&Cs