James Howells ya rasa BTC 8,000 saboda ya jefa hard drive ɗinsa
Da yawa kuma suna rasa nasu ta hanyar mantawa da kalmar sirri, fadawa cikin yaudara ko rashin yin ajiyar wallet

Kare kanka

Ka yi ajiya na wallet keys ɗinka a wurin da ya dace

Kada ka taɓa bayyana seed phrase ga kowa

Ka ajiye ajiyar ka a waje fiye da ɗaya a wuraren amintattu

Kuskure ɗaya kaɗai na iya sa ka rasa komai. Ka kiyaye