Kada ku rasa kuɗin ku kamar James Howells!

Wani Birtaniya, James Howells, ya yi kuskure ya jefar da ƙwaƙwalwar ajiya mai ɗauke da 8,000 BTC a 2013
A yau, wannan ya zama fiye da dala miliyan 950 da aka rasa har abada! 😢

Wannan labari yana koya mana darasi mai muhimmanci sosai

Yadda zaka kare kanka daga irin wannan asara

Koyaushe ka adana kalmomin ajiyar ka a wuri mai aminci
Ajiye passphrase ɗinka a wuri mai aminci kar ka barshi a waya ko imel

Kada ku taɓa rabawa da kowa bayanin ajiyar ku kodayake aboki
Babu amintaccen mutum a cikin crypto idan ka faɗa ka rasa!

Yi amfani da walat ɗin kayan aiki ko apps masu aminci kawai
Ka guji shady apps suna iya sace tokens ko fake airdrops ne

Kada ku yi gajeren tunani. Ku kula da kuɗin ku kamar zinariya
Kamar yadda zaka kula da zinari, haka zaka kula da crypto

Crypto ba ya yafe kuskure. Ku zama masu wayo ku koyi daga kuskuren wasu
#BitcoinSPACDeal #Binance