Me yasa mutane ke tara BTC har yanzu?

Duk da cewa muna da dubban coins a crypto, akwai dalilai masu ƙarfi da yasa manyan masu saka jari (whales), bankuna, da mutane da dama ke ci gaba da tara Bitcoin (BTC) har yanzu #BTC

Ga dalilai 3 masu ƙarfi

BTC yana da iyaka 21 million kawai za a taba samu!
Babu minting forever kamar yadda ake yi da wasu coins. Wannan na nufin supply na ƙarewa ne

BTC shine farkon cryptocurrency kuma shine ginshiki
Kamar yadda zinariya take da daraja a wajen kudi haka BTC yake a crypto.

Yana da karbuwa a duniya
Kusan dukkan manyan kamfanoni da kasuwanni suna karɓar BTC. Ana amfani da shi don ajiyar kudi, ba kawai trading ba.

Mutum mai basira yana tara BTC tun yanzu kafin Duniya ta farka
#notcoin #BTCReserveStrategy