James Howells lost 8,000 BTC because he threw away a hard drive
Many others lose theirs by forgetting passwords, falling for scams, or not backing up wallets

James Howells ya rasa BTC 8,000 😔 saboda ya jefa hard drive ɗinsa
Da yawa kuma suna rasa nasu ta hanyar mantawa da kalmar sirri fadawa cikin yaudara ko rashin yin ajiyar wallet

Protect yourself

Always back up your wallet keys securely

Never share your seed phrase

Store backups offline in more than one safe place

Kare kanka

Ka yi ajiya na wallet keys ɗinka a wurin da ya dace

Kada ka taɓa bayyana seed phrase ga kowa

Ka ajiye ajiyar ka a waje fiye da ɗaya a wuraren amintattu

One mistake could cost you everything. Stay safe
Kuskure ɗaya kaɗai na iya sa ka rasa komai Ka kiyaye