CRYPTO 101
Play it like a game!!
Idan ka kalli kasuwar crypto da kyau zaka fahimci manufa daya ce ta hada kowa da kowa (surviving), wannan yana nufin we have a common goal (target). Hakan yasa tunani, activities dinmu almost iri daya ne kullum. Abokina idan kanaso kayi nasara dole ka fita daga cikin wannan cycle.
Forget about a tale that everyone will win, in fact the majority are going to be disappointed.
You want to win? Ok, do this 👇
KARKAYI WASA DA NEMAN ILIMI
Ka biya kudi a koya maka, idan baka da dama kayi joining classes na kyauta wanda ka aminta dasu, abokanci YouTube, Google. Engage with crypto commuties and make sure to participate, make contributions, hakan zai baka dama kasan potentiality dinka kuma ka samu gogewa
KA KOYI SAMNAKO
Do what others are not willing to do. Karka mayarda kanka mai ganda. Baka bukatar kace komai sai an baka. They will never tell you everything (maganar gaskiya kenan). Kayi kokari ka dinga samo first class information ta yadda za'a dinga damawa da kai kasuwa
IN CRYPTO, DO THE OPPOSITE
Dole ka lakanci market psychology da kyau matukar kanaso ka kasance mai nasara a kasuwa. One of the best playing card: don't follow the crowd. Bari kaji wani sirri, duk inda kaga attention yayi yawa to kabar wurin ka koma inda babu attention sosai (do this repeatedly) you will thank me later. Ammafa ka tabbata kanada cikakken ilimi saboda ba ko ina zaka jeba, wani gurin idan kaje rami ne da zarar ka fada kuma ka zama tarihi 😅
LOWERED YOUR EXPECTATIONS
In Sha Allah zaka takaita asara sosai. Idan trading kake ko holding always try to be realistic, idan investors suna neman 100% kai kuma nemi 50% ko 70% kwarai kuwa! Dole ka zama very smart. Wai kama san da irin community da kake interacting? Hmm! One of the most smartest people in the world 🌎 wasuma bots ne basa barci basuda emotion 😂
Kasani babu wani da zai tausayama a kasuwar nan. Everyone will Bank on you idan ya samu dama. Karka yarda ace yau ka wayi gari baka da capital da za'a dama da kai a kasuwa 📌
#cryptoadviser